ABNA24 : Ana tsammancin cewa zaben da Beiden ya yi wa Kamala zai taimaka masa wajen samun kuri’un bakaken fatar kasar da sauran tsiraru, bayan watannin da kasar ta dauka tana fuskantar tashe-tashen hankula sanadiyyar kisan da aka yi wa wani bakar fatar nan Goerge Floyd.
Ita dai Harris ‘yar majalisar dattawa ce wacce aka zabe ta tun a shekarar 2016, kuma kwararriya ce ta fuskar doka.
342/